ALAQAR YAN SHIA DA AHLUS SUNNAH

ALAQAR YAN SHIA DA AHLUS SUNNAH:

Yan Shia na kiran Ahlus Sunnah da sunan Nasibi ko Nawasib ko Nasibawa. Ya Shia sun dauki duk Ahlus Sunnah kafirai saboda haka sunada hukunce hukunce akan su.

A cikin wannan littafin mai suna Tahrirul Wasilah, na halakakken nan Ayatullah Khomaini ya rubuta cewa:

"Magana mafi rinjaye itace, an sanya Nasibi cikin maqiyan da ake yaqi dasu, kuma dukiyar sa halat ce idan an sami ganimar ta, kuma a fitar mata da Khumusi. Abu baiyananne shine a qwace dukiyar sa duk inda aka sameta kuma ta kowace hanya. Kuma wajibi ne a fitar ma dukiyar [da aka qwace] Khumusi."

Wannan itace aqidar masu neman hadin kan Musulmi dangane da dukiyar dan Ahlus Sunnah. Kashe dan Ahlus Sunnah halat ne a addinin Shia. Ga sunan kullun zagin magabatammu kuma masoyan mu sukeyi qarara. Amma kuma wai neman zaman lafiya da hadin kan Musulmi sukeyi.


لتحميل الملف pdf

تعليقات